Shugaba Joe Biden da mataimakiyarsa Kamala Harris sun yi balaguro a ranar Laraba, inda suka kai ziyara yankunan kudu maso ...
A sanarwar da kakakin jam’iyyar PDP na kasa, Debo Ologunagba ya fitar, tace jawabin shugaban ya nuna cewa babu fatan samun ...
Bayo Onanuga, yace Tinubu zai yi amfani da makonni 2 ne a matsayin hutun dake hade da aiki domin sake nazarin sauye-sauyen ...
Babban daraktan NSEMA, Alhaji Abdullahi Baba-Arah yace an samu nasarar ne sakamakon kai daukin gaggawa da al’umma ‘yan sa kai ...
An samu tsohon dan wasan Bercelona da laifin keta dokokin FIFA dangane da “munanan dabi’u na saba ka’idojin yin adalci ga ...
Taron dimbin shugabannin kasashen duniya, wanda ya kasance kololuwar gangamin diflomasiya, na zuwa ne a daidai lokacin da ...
Lauyansa ya ce lafiyar al-Bashir tana tabarbare wa a baya bayan nan, yana mai cewa amma yanayin bai tsananta ba.
A yau Alhamis, Majalisar Wakilai, ta amince da kudirin bincikar zarge-zargen almundahanar da wani mawallafi a kafafen sada ...
Shirin Domin Iyali na wannan makon ya dora ne akan tattaunawa kan batun kai yara kanana da ba su mallaki hankalinsu ba ...
Al’amarin ya hada da wani kwale-kwale dake dauke da fasinjoji wanda ya nutse a cikin ruwan ambaliya, abinda yayi sanadiyar ...