A cewar sammacin, tsohon gwamnan zai halarci zaman kotun na rana r 24 ga watan Oktoba domin amsa tuhume-tuhumen sannan zai ...
Mai Shari’a Aboki ta tsayar da ranar 10 ga watan Oktoba domin yin hukunci a kan bukatar, ta kuma bada umarnin like dukkanin ...
Mambobin jam’iyyar PDP sun gudanar da zanga-zanga zuwa ofishin hukumar tsaron farin kaya (DSS) da fadar gwamnatin jihar Ribas ...
Shugaba Joe Biden da mataimakiyarsa Kamala Harris sun yi balaguro a ranar Laraba, inda suka kai ziyara yankunan kudu maso ...
An samu tsohon dan wasan Bercelona da laifin keta dokokin FIFA dangane da “munanan dabi’u na saba ka’idojin yin adalci ga ...
Harin an kai shi ne a kan dakarun sa kai na RSF, a wani mataki na farmakin soja mafi girma tun bayan barkewar rikicin.
A sanarwar da kakakin jam’iyyar PDP na kasa, Debo Ologunagba ya fitar, tace jawabin shugaban ya nuna cewa babu fatan samun ...
Bayo Onanuga, yace Tinubu zai yi amfani da makonni 2 ne a matsayin hutun dake hade da aiki domin sake nazarin sauye-sauyen ...
Babban daraktan NSEMA, Alhaji Abdullahi Baba-Arah yace an samu nasarar ne sakamakon kai daukin gaggawa da al’umma ‘yan sa kai ...
A cewar sanarwar da sakataren yada labaran karamar hukumar Mokwa, Abubakar Dakani ya fitar, kwale-kwalen na dauke ne da fiye ...